Madrid (IQNA) An gano kwafin kur'ani tare da wasu rubuce-rubuce biyu na farkon ƙarni na 16 a bangon wani tsohon gida a kudancin Spain.
Lambar Labari: 3489672 Ranar Watsawa : 2023/08/20
Tehran (IQNA) Sheikh Ali Ghasemi, wani mawallafi dan kasar Aljeriya, kuma babban mawallafin kur'ani a rubutun Maghrebi, ya rasu yana da shekaru casa'in.
Lambar Labari: 3489105 Ranar Watsawa : 2023/05/08
Tehran (IQNA) Hubbaren Imam Ali ya shirya wani taro na kur’ani day a shafi maulidin Sayyida Zahra (a.s) wanda wani bangare ne na tarukan kwanaki biyu na mata masu gudanar da ayyuka a bangaren kur'ani na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486850 Ranar Watsawa : 2022/01/22